May 21, 2024
03:56
Labaran Dake Zagaye Damu

Abin da ya sa Amita ya ƙi yin fim tare da Kareena

0

A nasa ɓangaren, Amitabh Bachchan ya ƙi yin wani fim da jaruma Kareena Kapoor ta so su yi tare.

Abin da ya janyo hakan shi ne katsewar soy

ayyar Abhishek da Karishma Kapoor, wadda ƴar uwar Kareena ce.

Soyayyarsu ta watse ne a watan Fabarairun 2003.

Daga baya an maye gurbin Kareena da Rani Mukherjee a cikin fim ɗin mai taken Baabul, wanda aka saki a 2005.

Fim ɗin ya haska manyan taurari irin su Salman Khan da Hema Malini.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Shares
x

ANAM DORAYI

Chat with us!