May 21, 2024
03:18
Labaran Dake Zagaye Damu

A ranar Alhamis, kotun sauraron ƙorafin zaɓen gwamnan jihar Kaduna ta yanke hukunci kan ƙalubalantar sakamakon zaɓen da ɗan takarar jam’iyyar PDP, Isa Ashiru ya yi.

Sai dai kowane ɓangare na iƙirarin samun nasara.

Wakilan ɓangarorin biyu sun halarci zaman kotu a ranar Alhamis, sai dai alkalan ba su bayyana ba, inda suka yanke hukuncin ta amfani da manhajar Zoom.

Babu dai wani cikakken bayani kan dalilin karanta hukuncin ta manhajar Zoom, sai dai ana ganin lamarin ba zai rasa nasaba da batu na tsaro ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Shares
x

ANAM DORAYI

Chat with us!